BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Sabuwar ƙa'idar aikin hajjin 2026 da Saudiyya ta fitar
Tuni dai maniyyata daga ƙasashe daban-daban ciki har da Najeriya suka fara tashi zuwa Saudiyya domin sauke faralin.
Za mu iya ƙaddamar da yaƙi ta ƙasa a Iran idan buƙatar hakan ta taso - Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Talata 05/05/2026
Wane ne Murtala Sule Garo, sabon mataimakin gwamnan Kano?
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aika da sunan Murtala Sule Garo ga majalisar dokokin jihar domin neman tantancewa a matsayin mataimakinsa.
KAI TSAYE, Arsenal ta kai wasan karshe a Champions League
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 4 zuwa 8 ga watan Mayun 2026.
Sau nawa Kwankwaso, Atiku da Obi suka sauya jam'iyya daga 1999 zuwa yau?
Masu bibiyar al'amuran siyasa a Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayinsu dangane da sauya sheƙar da jiga-jigan adawar ƙasar biyu, Peter Obi da Kwankwaso daga jam'iyyar ADC zuwa NDC.
Yadda mutumin da ya mutu ya sake bayyana kwana ɗaya bayan binne shi
Al'ummar garin Masindi da ke ƙasar Uganda sun wayi gari cikin ɗimuwa bayan da wani mutum da aka ce ya mutu ya koma garin ƴan awanni bayan binne gawarsa.
Dalilan da suka sa PDP ta naɗa shugabanin riƙon ƙwarya
Ɓangaren Kwamitin Zartarwa na PDP na ƙasa wanda ke samun goyon bayan Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da naɗin kwamitin riƙon ƙwarya mai mambobi 13, ƙarƙashin jagorancin Tanimu Turaki, a matsayin shugaba
Su wane ne mayaƙan JNIM kuma me ya sa suke kai hare-hare?
Ƙungiyar Jama'at Nusrat al-Islam wal-Muslimin (JNIM), mai alaƙa da Al-Qaeda ce ke da hannu a hare-haren iƙirarin jihadi a Yammacin Afirka, musamman ƙasashen Mali da Burkina faso da Nijar.
Me ya sa Amurka ke da sansanonin soji a Jamus?
Jibge sojojin Amurka a Jamus ya samo asali ne tun bayan yaƙin duniya na biyu a shekara ta 1945.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 6 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 5 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 5 Mayu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 5 Mayu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Yaushe za a gane ƙungiyar da za ta lashe gasar Premier?
A yanzu Arsenal ta san cewa ita ce ke da kofi idan har ta lashe dukkanin wasanninta uku da suka rage, kuma idan ta yi nasarar hakan wannan zai zama karon farko da ta lashe kofin tun daga 2004.
Juventus ta fara zawarcin Alisson, Real Madrid na harin Emery
Juventus na zawarcin Alisson na Liverpool, Real Madrid na zawarcin kocin Aston Villa Unai Emery, kuma Manchester United na shirin yin garambawul a ɓangaren ƴan wasan tsakiyarta.
Man United ta samu gurbin Champions Lig 2026/27
United ta samu tikitin Champions ɗin ne, bayan nasarar da ta samu da ci 3-2 a Old Trafford kan Liverpool.
Inter Milan ta lashe Seerie A karo na 21 a tarihi
Inter Milan ta ci kwallo 19 a wasanni shida da ta buga a baya, kuma ita aka fi sa ran za ta lashe gasar ganin ta ci wasa 26 cikin 35 da ta buga.
Tottenham ta doke Aston Villa har gida ta fito daga ƙarshen teburi
Yanzu cikon ƙungiya ta uku da za ta faɗa gasar Championship ake nema tsakanin ƙungiyoyin birnin London biyu, Tottenham da West Ham United.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me ya sa ake zargin Wike da cefanar da wuraren shaƙatawa a Abuja?
A bidiyon, fasto Sarah Omakwu ta buƙaci ministan ya bar wajen shaƙatawar ya cigaba da zama na kowa da kowa, inda ta ce cefanar da shi zai taɓa walwalwar jama'a.
Amurka ta ce jiragenta sun ratsa ta Mashigar Hormuz
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Litinin 04/05/2026
Shin maslaha wajen fitar da ƴantakara alheri ne a siyasar Najeriya?
Rahotonni sun ce an samu ƙorafin ƴansiyasa a jihohin Gombe da Katsina da Adamawa da Ogun da Kogi da Nassarawa da Borno kan batun fitar da ƴantakara a jihohin nasu, musamman a jam'iyyar APC mai mulki.
Mece ce Hantavirus? Cutar da ɓeraye ke yaɗawa wadda 'ba ta da magani'
Mutum uku sun mutu sanadiyyar ɓarkewar wata cuta da ake zargin hantavirus ce, kamar yadda WHO ta sanar, kuma yanzu haka ana bincike kan wasu mutum biyar, waɗanda su ma ake zargin suna ɗauke da ƙwayar.
Yadda hukunce-hukuncen kotun ƙoli suka jefa ƴan'adawar Najeriya cikin garari
Hukuncin da kotun ƙoli ta yanke a makon da ya gabata, ya sa lamura sun dagule wa jam'iyyun na adawa, inda tuni wasu daga cikin jiga-jigan adawar suka fice zuwa wasu jam'iyyun bayan dunƙulewar da suka yi a ADC.
Me ya sa yara fiye da miliyan 18 ba sa zuwa makaranta a Najeriya?
Jihohin Jigawa da Kano da Katsina sune a kan gaba a yawan yaran da ke barin makarantun boko da wuri-wuri.
Yadda Iran ke sake gina wuraren da yaƙi ya lalata
Yayin da Iran ta fara biyan diyyar ga waɗanda suka yi asarar gidaje da dukiyoyinsu a yaƙi, wasu daga cikin al'umma sun bayyana gamsuwa game da yadda ake biyan diyyar.
Nau'ukan cutar kansa 11 da ke bazuwa tsakanin matasa
Masana kimiyya sun kasa gane dalilan da ke janyo ƙaruwar kansa a cikin matasa masu shekara 20, 30 zuwa 40 a tsawon shekaru.
Iran ta ce a shirye take ga tattaunawa ko komawa yaƙi
Wannan shafi ne da ke muku Labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, Lahadi 03/05/2026
Matar da ta samu ciki ɗaya daga mazaje biyu
Masana a jami'ar su ce za su iya samun haka, amma ba su taɓa ganin haka ba, wanda hakan ya sa suka ƙara ƙaimi wajen zurfafafa bincike.
Me ya sa Afrika ke neman a samar da sabuwar taswira a duniya?
Afrika ita ce nahiya ta biyu mafi girma a duniya, inda take da faɗin ƙasa da ya kai kilomita miliyan 30.37. Duk da haka, a kan taswirar Mercator, an bayyana ta daidai da girman Greenland, yankin da Trump ke so kuma wanda bai wuce kilomita miliyan 2.5 ba.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APM
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 02/05/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































