'Yan majalisa 52 sun fice daga APC

Bayanai kai tsaye kan dambarwar siyasar da ke faruwa a majalisun dokokin Najeriya bayan da 'yan sanda suka yi wa gidajen shugabannin majalisar dattawan Najeriya "kawanya da nufin hana su fita".