Jacinda Arden: Firaminista mai farin jini bayan goyon bayan Musulmai

Bayanan bidiyo, Biidyon JAcinda Arden da irin farin jinin da take da shi
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Jacinda Ardern ta haihu a lokacin da take karagar mulki a karonta na farko a matsayin firaministar New Zealand.

Ta kuma nuna tausayi da goyon baya ga Musulman da ɗan bindiga ya yi wa kisan kiyashi a masallaci a birnin Christchurch, sannan ta jagoranci ƙasar wajen ayyana ta a matsayin wacce ta fatattaki annobar cutar korona.

A yanzu ta samu nasarar sake lashe zaɓe a ƙarƙashin jam'iyyarta ta Labour. Ku kalli biidyon nan don ganin yadda ta samu nasarorinta.

Wasu ƙarin labarai da za ku so ku karanta