...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir Nayaya Ɗanmagori

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir Nayaya Ɗanmagori
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 54, shirin ya tattauna da Bashir Nayaya wanda aka fi sani da Ɗanmagori, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Wasu na baya da za ku so ku kalla