BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ko jam'iyyun hamayyar Najeriya za su iya tsayar da ɗan takara ɗaya?
Babban abin da ya fito daga taron shi ne amincewar da ƴan hamayyar suka yi ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya, sai su haɗu su mara masa baya ya gwabza da Tinubu.
KAI TSAYE, Yaƙin Iran da abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 28/04/2026
Bayern Munich na son ta tsawaita kwantaragin Kane,Chelsea na nazari kan Alonso da Silva
Bayern Munich za ta fara tattaunawa da Harry Kane a karshen kakar wasa ta bana, yayin da zakarun Jamus ke neman tsawaita zaman dan wasan har zuwa 2027
Wane ne ke da ƙarfin yanke hukunci a Iran?
Tambayar da masu bibiyar al'amura ke yi tun bayan ɓarkewar yaƙin da Amurka tare da Isra'ila suka ƙaddamar kan ƙasar Iran ita ce wane ne ke da ƙarfin faɗa a ji a ƙasar?
Yadda ƙungiyar JNIM ta zama babbar barazana a Mali
An kafa ƙungiyar JNIM ranar 2 ga watan Maris na 2017 a matsayin haɗakar ƙawancen ƙungiyoyi jihadi masu alaƙa da al-Qaeda a arewacin Afirka da yankin Sahel.
Yadda batun tsayar da ɗan takarar haɗin gwiwa ya raba kan 'yan adawar Najeriya
Da alama sanarwar wasu jam'iyyun hamayyar Najeriya ta baya bayan nan ta yiwuwar tsayar da dan takarar gamin gambiza a zaben 2027 ba ta samu shiga a wajen wasu daga cikin 'yan hamayyar kasar musamman wadanda suke ikirarin shugabantar wasu rassan jam'iyyun ba.
Matuƙa jiragen ruwan da suka maƙale a Mashigar Hormuz na cikin 'mawuyacin hali'
Wannan shafi ne da ke kawo muku irin wainar da ake toyawa a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi a kan Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya na ranar 27/04/2026
Ƙasashe 10 da suka fi yawan masu fama da yunwa a duniya
Wani sabon rahoto daga ƙungiyar Global Network Against Food Crises (GNAFC) mai yaƙi da ƙarancin abinci a duniya ta fitar, ya nuna damuwa kan ƙaruwar matsalar yunwa a faɗin duniya.
Yadda jiragen Iran marasa matuƙa suka sauya yadda ake yaƙi a duniya?
Ta yaya ƙasar da aka sa mata takunkumi na sama da shekara 40 ta iya sauya fasalin girmanta a idanun duniya? mene ne ya sa ta samu kaiwa ga wannan nasarar?
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 28 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 28 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 28 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 27 Aprilu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
Rigunan ƙasashe da za su fi ƙayatarwa a Gasar Kofin Duniya ta 2026
Yayin da Gasar Kofin Duniya ke kara matsowa, sashen wasanni na BBC ya zaƙulo wasu daga cikin rigunan ƙwallo mafiya ƙayatarwa da ƴan wasan ƙasashen duniya za su sanya a lokacin gasar, wadda za a yi a ƙasashen Amurka da Kanada da Mexico.
KAI TSAYE, Man United na daf da shiga Champions League bayan cin Brentford
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga Lahadi 26 ga watan Afirilu zuwa Juma'a 1 ga watan Mayun 2026.
Newcastle na son Jackson,watakil Conte ya koma Chelsea
Newcastle ta bayyana a matsayin kungiyar da ke kan gaba wajan daukar dan wasan Senegal Nicolas Jackson, mai shekara 24.
Ko Cristiano Ronaldo zai iya lashe manyan kofuna biyu a bana?
Za a buga wasan na ƙarshe na a ranar 17 ga watan Mayu, wanda idan Al-Nassr ta samu nasara, kofin zai zama ɗoriya a kan kofunan nahiya da Cristiano ya lashe a baya.
Arsenal na zawarcin Araujo, Man U na shirin sayar da 'yan wasa 13
Arsenal ta fara tattaunawa da dan wasan Sporting, Maxi Araujo, mai shekara 26, amma ta na fuskantar hamayya daga Manchester City da Manchester United
Waɗanne ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa ne suka samu shiga gasar Firimiyar Najeriya a bana?
Bayan kusan shekara 18, ƙungiyar Ranchers Bees da ke jihar Kaduna ta samu nasarar komawa babbar gasar ƙwallon ƙafa ta ƙungiyoyin Najeriya, wato Firimiya.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda mutanen wasu garuruwan Sokoto suka watse bayan sace sama da mutum 100
Al'umma da dama ne ke ci gaba da gudun hijira suna barin garuruwansu sakamakon karuwar hare-haren 'yan bindiga a garuruwan Wurno da Achida da makwabtansu da ke jihar Sokoto.
Wane ne mutumin da ya kai hari a taron da Donald Trump ke halarta?
An kama mutumin da ake zargi, inda ake kula da shi a asibiti bayan harin sannan ana sa ran gurfanar da shi gaban kotu a yau Litinin.
Araqchi zai tattauna da Putin a Moscow
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran harin Amurka da sauran abubuwan da ke faruwa a sassan duniya, 26/04/2026
Me ƙasashen yankin Gulf suke nema daga tattaunawar Amurka da Iran?
Oman ta soki Washington da shiga yaƙin da ba nata ba, yayin da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta yi barazanar goyon bayan Washington a yaƙin da take da Iran
Dadasare: Macen da ta fara aikin jarida da asibiti a arewacin Najeriya
Dadasare na ƴar shekara 12 ne aka kai ta Gola ziyarar dangi, ziyarar da ta canja rayuwarta baki ɗaya.
Me zamu iya tunawa game da rangadin Fafaroma Leo XIV a Afrika?
Fafaroma ya ja hankalin al'umma game da muhimmancin zaman lafiya a ƙasashen Afrika
Yadda al'ada ke tasiri a rayuwar matan Afrika
A wannan rahoto, mun yi nazari kan yadda wasu abubuwa da ake ganin suna da muhimmanci a al'ada ke take haƙƙin mata a matsayinsu na ƴan'adam.
Ko ya kamata mata su riƙa haihuwa a rigingine?
Bayanai sun ce mata sun fara haihuwa a kwance kan bayansu ne a shekarun 1600, amma da dama daga cikin matan ba su jin daɗin wannan salon.
Yadda jam'iyyun hamayya sama da goma ke neman yi wa Tinubu taron dangi
Yayin da zaben 2027 ke ci gaba da karatowa 'yan hamayya a Najeriya, jama'iyyun siyasa sama da goma, sun karkakata hankalinsu wajen tattara karfinsu wuri guda domin tunkarar shugaba Bola Ahmed Tinubu na jama'iyyar APC.
Tsakanin tsofaffi da sababbin jarumai waɗanne suka fi nuna ƙwarewa?
Abdul Amart ne ya shirya fim ɗin, sannan fitaccen darakta, Falalu Ɗorayi ya bayar a umarni.
An gano wata babbar illa da Maleriya ke yi wa ƙwaƙwalwar yara
Wani bincike ya gano cewa yaran da suka yi fama da matsananciyar cutar zazzaɓin cizon sauro, na iya fuskantar matsala a ƙwaƙwalwa, wadda za ta iya shafar karatunsu ko da sun yi shekaru da warkewa.
Trump ya soke zuwan wakilan Amurka tattaunawar Islamabad
Wannan shafi ne da ke kawo mulu labaran yaƙin Iran da sauran abubuwan da ke faruwa a sauran sassan duniya, Asabar, 25/04/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.


































































