BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE , Ɓangaren Yari da na Matawalle na taƙaddama kan sanatan Zamfara ta Arewa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, 03/11/2026
Fitattun ƴan Najeriya da suka taɓa shiga ɗakin Ka'aba
Baya ga Tinubu, waɗanne mashahuran ƴan Najeriya ne suka samu damar shiga ɗakin na Ka'aba?
Kwamandojin ISWAP biyu da sojojin Najeriya suka ce sun kashe
Sanarwar wannan kisa na kwamandan za ta iya zama wata babbar koma-baya ga ISWAP, wadda take cikin ƙungiyoyin masu ɗauke da bindiga waɗanda suka fi kai hare-hare a yankin Tafkin Chadi.
Arsenal na son Kroupi, United na harin ƴan wasan Dortmund uku
Arsenal na son inganta gaban ƙungiyar ta hanyar siyen ɗan wasan Bournemouth'Eli Junior Kroupi, yayin da Manchester United ke son ɗauko ƴan wasan Borussia Dortmund 4, sai mai tsaron ragar Brighton Bart Verbruggen da ke son komawa Real Madrid.
Me ya sa 'yan Syria ke ƙara talaucewa tun bayan faɗuwar gwamnatin Assad?
Bei za karibu kila kitu, ikiwemo huduma za kijamii na bidhaa muhimu za kila siku, zimepanda. Ongezeko la ghafla la bei za mafuta limechukuliwa na wengi kama ishara kuwa serikali haifahamu hali halisi ya maisha ya wananchi.
Na yi imanin Allah ya amsa addu'ata - Tinubu
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 02/11/2026
Me ya sa Aljeriya ke tura sojoji zuwa Nijar?
Kasa da wata uku bayan ta miƙa jiragen yaƙi masu saukar ungulu da jiragen saman yaƙi ga Nijar, yanzu Aljeriya na shirin tura sojojinta zuwa ƙasar, wadda mamba ce ta ƙungiyar AES kuma tana da iyaka da ita mai tsawon kusan kilomita 956.
Ko wutar lantarkin Najeriya ta bunƙasa a lokacin Tinubu?
A lokuta da dama shugabanni da ƴansiyasa kan yi alƙawuran magance matsalar a lokutan yaƙin neman zaɓe daban-daban.
Hanyoyi uku da masu tsattsauran ra'ayi ke bi wajen jan hankalin matasa a Najeriya
A Najeriya, miliyoyin matasa ne ke amfani da kafafen sada zumunta da sauran ɓangarorin intanet a kullum.
Shiga manhajar BBC Hausa
Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana3 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi3 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe3 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma2 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE , Doke Liverpool ya kara mana kwarin gwiwar lashe Premier - Rice
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 2 zuwa 8 ga watan Nuwambar 2026
Man United na harin Balde, Madrid na zawarcin Verbruggen
Alejandro Balde na iay barin Barcelona, inda ya fara jan hankalin Manchester United, sai Liverpool ta bayana Murillo da Nico Schlotterbeck a matsayin ƴan wasan da za ta ɗauka a madadin Virgil van Dijk, yayin da Real Madrid ka zawarcin Bart Verbruggen.
Arsenal ta ɗare teburin Firimiya bayan doke Liverpool 1-0
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 26 zuwa Litinin 01 ga Nuwamba 2026.
Man United na tuntuɓa kan Toney, Barcelona na sa ido kan Willian
Manchester United na ci gaba da tuntuɓa kan yiwuwar dauko Ivan Toney, sai Barcelona da ke son daukar ɗan wasan Chelsea Estevao Willian, yayin da Jean-Philippe Mateta ke son barin Crystal Palace a watan Janairu. Da ƙarin wasu labaran
Abubuwa biyar da Cristiano Ronaldo ke buri kafin yin ritaya
Sai dai duk da wadannan nasarori, akwai wasu manyan abubuwa da lambobin yabop da suka kuɓuce masa.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me ya sa zaɓen tsakiyar wa'adin mulki a Amurka yake da muhimmanci ga Trump?
A ranar 3 ga Nuwamba, 'yan ƙasar Amurka za su zaɓi mambobin Majalisar Dokoki ta Congress, wadda ta ƙunshi Majalisar Wakilai da Majalisar Dattawa.
Gobara ta ƙona shaguna sama da 110 a Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 1/11/2026
Shin AI na riƙe sirrinku?
Sayar da bayanan masu amfani lokacin da kamfani ya durƙushe ba sabon abu ba ne, amma AI ya ƙara girman wannan haɗarin.
Ta yaya za a warware rikicin siyasar Isra'ila? Ga wasu yanayi guda huɗu
Da aka ƙidaya sama da kashi 90% na ƙuri'un, dukkan alamu sun nuna cewa akwai matsala. Mafi yuwuwar sakamakon zai iya zama sabbin zaɓe.
Me ya sa INEC ta ƙi sanya Aminu Abdulsalam a jerin ƴantakarar gwamnan Kano?
Ana ci gaba da tafka muhawara kan rashin ganin sunan ɗan takarar jam'iyyar NDC a zaɓen gwamnan jihar Kano, Kwamrade Aminu Abdulsalam Gwarzo wanda hukumar INEC ta fitar.
Shin AI barazana ne ga ayyukan mata?
Ta yaya basirar wucin gadi ke tasiri kan damar da mata ke da ita a kasuwar aiki? Tsoron ganin wasu ayyukan yi sun ɓace na tafiya kafada da kafada da bullowar sabbin damarmaki; ta hanyar horo da kuma ƙwarewar fasahar dijital, mata na iya cin gajiyar waɗannan sauye-sauye.
Yadda goyon bayan Amurka ga Isra'ila ya zama abin tayar da hankali a zaɓe
Damuwa kan goyon bayan da Amurka ke bai wa Isra'ila yanzu haka yana kara wa masu kada kuri'a kwarin gwiwa a bangarorin biyu na wannan batu, a daya daga cikin zabukan da suka fi samun karbuwa a zaben tsakiyar wa'adi na Amurka.
'Yan uwan da aka zubar a jaka suna jarirai sun sake haɗuwa bayan shekaru
David McBride ya shafe shekaru da dama yana neman mahaifiyarsa bayan an yi watsi da ita tun yana jariri. Madadin haka, ya sami 'yar'uwa da ɗan'uwa.
Najeriya na bincika mutum biyu da ake zargin sun kamu da Ebola
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 31/10/2026
Yadda ɗaga nauyi ke taimakawa jiki zama cikin ƙoshin lafiya yayin tsufa
Yayin da kuke ƙara sabawa da waɗannan atisaye, za ku iya ƙara tsawon lokacin da kuke yi domin samun ƙarin amfani.
Tsohon shugaban leƙen asirin Isra’ila ya bayyana dabarun da aka yi amfani da su a Iran
A safiyar ranar 13 ga watan Yuni, 2025, yayin da Isra'ila ta fara kai hare-hare kan Iran a yakin kwanaki 12, an fitar da wani bidiyo mai ɗauke da tambarin hukuma na Mossad, wanda ya nuna jami'an hukumar leƙen asirin suna shirin amfani da kayan aikin soji tare da tura su cikin ƙasar Iran.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



























































