BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Mun dakatar da hare-hare tunda ita ma Amurka ta dakata - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 26 ga watan Yulin 2026.
'Mahaifiyata ta yi min ƙaryar ciwo na shekaru kafin likita ya gano gaskiya'
Nina Blom ta yi shekaru tana zuwa gwaje-gwaje a asibiti bayan mahaifiyarta ta mata ƙaryar ciwo kafin aka gano. Yanzu ta bayyana asalin abin da ya faru.
Illoli biyar da maganin ƙara ƙarfin maza ke haifarwa
A baya-bayan nan an samu labaran yadda ake tsintar gawar mutane ko dai a gida ko a otel, inda a kan yi zargin cewa sun mutu ne sakamakon daɗewa suna jima'i.
Yadda jami'a ta kori ɗalibai bisa zargin auren jinsi a Najeriya
Hukumar gudanarwar jami'ar Confluence University of Science and Technology ta amince da korar ɗaliban biyu da ake zargi da zama ƴan luwaɗi.
Me ya sa ake nuna wa tawagar ƙwallon ƙafar Argentina tsana?
"Baya ga kwallon ƙafa siyasar duniya ta shafi farin jinin Argentina".
Yadda raƙuma suke mutuwa saboda tsananin zafi a Afirka
Ma'aikatan kula da kiwon lafiyar dabbobi suna kamuwa da cututtuka masu alaƙa da zafi kuma mutuwa sun ƙaru a ƴan shekarun nan.
Yadda ƴanbindiga suka sace shugaban ƙaramar hukuma a Zamfara
Jihar Zamfara na cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya da matsalar tsaro ta ɗaɗe tana ci wa mutanenta tuwo a ƙwarya.
Abin da ya janyo taƙaddama tsakanin Tinubu da Atiku
Jayayya ta baya-bayan nan tsakanin ɓangarorin ta taso ne bayan da fadar shugaban Najeriya ta zargi tsohon mataimakin shugaban ƙasan da ƙoƙarin yin zagon ƙasa ga siyasar ƙasarsa ta hanyar ɗaukar masu taya shi neman shiga a wajen gwamnatin Amurka.
Me ya sa jarirai ba su cika barci da daddare ba?
A yayin da iyaye ke fatan samun ɗan barci da hutu bayan gajiya ko dai aiki ko wani abu daban, jarirai kan fara kuka ko farkawa sau da dama, lamarin da ke sa iyaye su riƙa tambayar kansu ko hakan al'ada ce ko kuma alamar wata matsala.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 27 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 26 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 26 Yuli 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 26 Yuli 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Yadda Anthony Joshua ya doke Prenga a Saudiyya
Joshua wanda ya dawo da karfinsa a zagaye na biyu, ya rika saukar wa Prenga munanan naushi yana kai shi kasa, lamarin da ya ba shi nasara a karawar da aka yi a birnin Jiddah na kasar Saudiyya.
KAI TSAYE, Guardiola ya ƙi ƙarɓar aikin horas da Italiya.
Wannan shafi ne da yake kawo muku labaran Gasar Kofin Duniya da aka kammala da kuma sauran labaran wasannin BBC Hausa na ranakun 20 zuwa 26 ga watan Yuli, 2026.
Arsenal na nazari kan Vinícius, RB Leipzig ta ƙi tayin Madrid na Diomande
Arsenal na nazari kan zawarcin Vinícius Júnior, idan ya ki sabunta kwantiraginsa da Real Madrid, amma Mourinho, na adawa da duk wani yunƙuri na Gunners kan ɗanwasan na Brazil.
Madrid za ta saurari tayin Utd kan Tchouaméni, Arsenal na neman Stones
Real Madrid za ta saurari tayin sayen ɗan wasanta, Aurélien Tchouaméni, na Faransa, daga Manchester United, yayin da Arsenal ke son Stones da Konsa.
Tottenham na sa rai kan Savinho, Madrid ta ja da baya kan Rodri
Tottenham na da kwarin gwiwar sayen Savinho daga Manchester City, ita kuwa Real Madrid ta fara hakura da maganar Rodri, yayin da AC Milan ke sa ido a kan Phil Foden.
Abin da ya kamata ku sani kan Gasar Kofin Afirka ta mata ta 2026
An bayyana dalilan da suka sa aka jinkirta gasar, wadda ya kamata a fara a watan Junin da ya gabata.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Wane tasiri sababbin harajin Trump za su yi ga tattalin arziƙin Najeriya?
Wannan na zuwa ne bayan Kotun Ƙolin Amurka ta yanke hukunci a watan Fabrairu cewa gwamnatin Shugaba Donald Trump ba ta bi ƙa'ida ba wajen ƙaƙaba wasu haraje da ta gabatar a baya.
Za mu ci gaba da kai hare-hare har sai maƙiyanmu sun miƙa wuya - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Asabar 25 ga watan Yulin 2026.
Ɓoyayyar cibiyar nukiliyar Iran da Trump ke barazanar kai wa hari
Iran ta tanadi cibiyar, wadda har yanzu ake cigaba da ginawa domin maye gurbin manyan cibiyoyinta a Natanz da Isfahan.
Matsaloli 5 da za ku iya fuskanta idan kuna cin abinci daf da kwanciya barci
Likita ya ce cin abinci mai yawa ko mai nauyi kafin kwanciya na iya tilasta wa jiki ci gaba da aiki wajen narkar da abinci a lokacin da ya kamata ya kasance yana samun hutu da kuma haifar da matsaloli daban-daban, musamman idan mutum ya mayar da cin abinci daf da lokacin barci ɗabi'a.
Yadda gwamnati ta ware biliyoyin naira domin gyaran masallatai da coci a kasafin 2026
Kasafin kuɗin Najeriya na shekarar 2026 na ci gaba da jawo ce-ce-ku-ce, bayan bayyanar wasu rahotannin da ke nuna cewa an ware maƙudan kuɗaɗe domin gyaran wuraren ibada da kuma gudanar da ayyuka a masarautu.
Ko za ku iya banbance fuskar gaske da wadda aka haɗa da AI?
Humans are generally quite bad at spotting AI-generated faces, but new research suggests an hour of training could help change that.
Budurwar da ta rubuta Qur'ani da hannu cikin salo mai ƙayatarwa
Duk da irin tsauraran dokokin da gwamnatin Taliban ta ƙaƙaba, wadannan ƴanmata suna yin amfani da taɓo wajen yaƙar talauci.
Abin da ke ƙunshe a cikin wasiƙar da Trump ya rubuta wa Tinubu
Wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban Najeriya ta ce Shugaban Amurka Donald Trump ya yaba wa shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu kan abin da ya kira "ƙwazon jagorancinsa" wajen yaƙi da ta'addanci da kuma magance matsalar tsaro a Najeriya.
Rundunonin sojin Najeriya 12 da jihohin da suke karewa
A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da samar da ƙarin rundunar soji huɗu waɗanda za su yi daga jihohin Benue, da Kwara da Taraba da kuma Edo.
Ƴanwasa 5 da suka samu manyan kyautuka a Gasar Kofin Duniya
A kowace Gasar Kofin Duniya da FIFA ke shiryawa takan lura da wasu ƴanwasan da suka fi fice a fannoni daban-daban domin karrama su kan rawan da suka taka a gasar.
Abin da BBC ta gani a makarantar da aka kashe ɗalibai 120 a Iran
Manyan ɓuraguzan siminti suna reto daga saman benen da ya lalace. Har yanzu akwai wasu azuzuwa da ba su lalace ba tare da bangon da aka yi wa ado da zanen balan-balai da furanni masu launuka.
Abubuwan da suka sauya a Nijar shekara uku bayan juyin mulki
Nijar ta yi fama da juyin mulkin sojoji har sau huɗu tun bayan samun ƴancin kai daga Faransa a 1960.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
































































