Auren gata ga mutum 3,000 a Kano
Auren gata ga mutum 3,000 a Kano
An wallafa
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da Auren Gata ga mutum 3,000 (ma'aurata 1,500), tare da tallafin fara rayuwar aure.
Daga cikin waɗanda suka halarci ɗaurin auren akwai Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da sauran manya a jihar.



