Abin da ya sa na yaɗa sunayen yaran da aka sace - Davido
Abin da ya sa na yaɗa sunayen yaran da aka sace - Davido
An wallafa
Fitaccen mawaƙin Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido ya ce kishin ƙasa ne ya sa ya saka wata riga ta musamman mai ɗauke da sunayen yaran da aka sace yayin wani biki da ya je.
Lamarin dai ya janyo cece-ku-ce a ƙasar.
Tace hoto - Abba Auwalu



