BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Wani abun fashewa ya tashi a wata kasuwa da ke Lagos
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 23 ga watan Yunin 2026.
Auren ƴan tagwayen da ke ɗaukar hankali a Najeriya
Ƴan biyun maza da suka auri ƴan biyu mata sun tattauna da BBC bayan wani ƙayataccen biki da aka gudanar.
Lokuta 6 da mutanen gari suka yi wa wasu kisan gayya a Najeriya
Kisan atara-atara na ɗaya daga cikin manyan dalilan da ke janyo rasa rayukan ɗimbin al'umma a Najeriya musamman bisa la'akari da yadda nau'in kisan ya daɗe na faruwa a tsawon lokaci.
Yadda Fulani ke fargaba a kudancin Najeriya bayan satar daliban Oyo
A wata sanarwa da kungiyar Fulani ta fitar, ta ce abin damuwa ne yadda ake alakanta duk wani laifin garkuwa da mutane da Fulani, lamarin da ta ce na iya jefa rayukan Fulani mazauna yankin cikin hadari.
Ko lashe zaɓen gwamnan Ekiti albishir ne ga APC gabanin 2027?
Bayan rantsar da shugaban kasa Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayun 2023, jihohi biyar sun gudanar da zaɓukan gwamnoni inda jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaɓe a jihohi huɗu daga cikinsu
Wane ne Andy Burnham, mutumin da ake son naɗawa sabon Firaministan Birtaniya?
An rantsar da Andy Burnham a matsayin sabon ɗan Majalisar Dokokin Birtaniya, inda ya samu kyakkyawar tarba daga 'yan jam'iyyar Labour a zauren majalisar.
"DPO ne ya cire wa matata hijabi, ya tura ta kan titi": Mijin da aka kashe matarsa a Marabar Jos
Aliyu Muhammad ya tattauna da BBC ne kwana ɗaya bayan wasu gungun mutane sun kashe tare da ƙona matarsa mai ƴaƴa huɗu Ummukhairi Usman Aliyu bisa zargin satar yara.
Dalilan da suka sa Keir Starmer zai yi murabus daga firaiministan Birtaniya
Sir Keir ya gabatar da jawabi don sanar da shirin sa na ficewa daga Downing Street
An ɓata min suna kan zargin rashawa - Diezani
Wata kotu a Birtaniya ce ta wanke tsohuwar ministar man fetur din ta Najeriya daga zarge-zargen rashawa da kuma almundahana, a wata shari’a da aka fara tun a watan Janairu.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 23 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 23 Yuni 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 23 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 22 Yuni 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Sakamakon wasannin Gasar Kofin Duniya 2026
Dukkanin bayanan da suka kamata ku sani kan Gasar Kofin Duniya ta 2026
Wasanni
KAI TSAYE, Me ya sa ba a ji ɗuriyar Ronaldo a gasar cin kofin duniya ta 2026?
Wannan shi ne da zai ke kawo muku labarain wasanni sharhi da bayanai da suka shafi gasar cin kofin duniya 2026 da wasu batutuwan da suka shafi wasanni
Gasar kofin duniya 2026: Me kuke son sani kan wasan Ingila da Ghana?
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Ingila da Ghana har da hasashe da ƙididdigar karawar
Barca na harin Kane, Rashford ya amince a rage masa albashi
Kungiyar Barcelona ta yi wani yunƙuri na bazata domin ganin ko dan wasan Ingila, Harry Kane mai shekaru 32, zai amince ya bar Bayern Munich ya koma kungiyar ta Sifaniya.
Messi ya zama kan gaba a cin kwallaye a gasar kofin duniya
Wannan shafin zai ke kawo muku yadda take kayawa tsakanin Argentina da Austria har da hasashe da ƙididdigar karawar
Ƙasashen da aka fitar da su daga Gasar Kofin Duniya
Jerin ƙasashen aka cire su daga gasar Kofin Duniya na 2026.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda Boko Haram ‘ke horar’ da mayaƙan Bello Turji - Rahoto
Wata ƙungiyar tabbatar da adalci a Najeriya ta yi ikirarin cewa mayaƙan Bello Turji na samun horo daga wasu da ake zargin mambobin ƙungiyar Boko Haram ne a wasu dazuka da ke jihar Sokoto kusa da iyakar Zamfara.
Za mu ci gaba da zama a Lebanon har sai abin da hali ya yi - Netanyahu
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 22 ga watan Yunin 2026.
Manyan ɗariku 5 da Kiristocin Najeriya suka fi bi
Najeriya na daga cikin ƙasashen da suka fi yawan Kiristoci a nahiyar Afirka, kuma suke bin bambantan ɗariƙun addinin.
Mutane nawa suka mutu a Iran da Isra'ila lokacin yaƙi?
Ƙwararru sun ce katse intanet da ƙaƙaba dokoki kan kafafen yaɗa labarai da gwamnati ta yi a ya kawo cikas ga samun cikakken rahoto da ƙididdigar mutanen da aka kashe a hare-hare.
Yadda za ku kula da cibiyar sabbin jarirai kafin ta faɗi
Ana yanke cibiyar jariri da zarar an haife shi, domin ba ta da sauran amfani.
Ko ƴan jaridar Najeriya za su iya iya bin sojojin kasar filin daga?
Kungiyar 'yan jarida ta kasa a Najeriya ta yi maraba da wani shiri da gwamnati ke duba yiwuwar aiwatarwa na bai wa 'yan jarida damar bin tawagogin sojoji yayin da suke gudanar da ayyukansu a fagen daga, a wani mataki da ake ganin zai iya sauya yadda ake rahoto kan yakin da ake yi da ta'addanci a kasar.
Jihohin Najeriya 10 da aka fi yi wa zamiyar bashi a shekarar 2026
A duk lokacin da wata jiha ta karɓi bashin ƙasashen waje, ana ware wani kaso daga rabon da za a ba ta daga asusun tara kuɗaɗe na tarayya domin biyan wani kaso na bashin.
Dole Iran ta daina goyon bayan mayaƙa a Lebanon - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai kan yaƙin Iran da Amurka da Isra'ila da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 21/06/2026.
Lalurorin da za ka iya fuskanta idan kana fama da rashin ƙarfin mazakuta
Wani bincike ya nuna cewa fiye da rabin maza waɗanda suka zarta shekara 40 na fama da rashin ƙarfin mazaƙuta, sai dai kaɗan ne daga cikin irin wadannan maza ke amincewa su tattauna matsalar da makusantansu.
Ƙasar da ke bayar da tallafi ga ma'auratan da ke son ƙarin haihuwa
Yayin da take zaune a kan benci ada ke ƙarƙashin wata bishiya a harabar jami'ar birnin Debrecen da ke gabashin Hungary, Barbara Elek na ci gaba da duba saƙonninta na imel.
Wace riba Amurka da Iran suka samu daga yarjejeniyar da suka ƙulla?
Yarjejeniyar ta kawo ƙarshen yaƙin a hukumance, amma yanzu za a fara tattauna batutuwa masu tsauri.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.































































