BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Harin Iran ya lalata jiragen yaƙin Amurka 20 a Jordan
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Laraba 10/09/2026
KAI TSAYE, Man United ta fara da ragargazar Sabah a Champions League
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga 7 zuwa 12 ga watan Satumbar 2026.
Sabbin fasahohi da sabuwar iPhone mai siffar littafi ta zo da su
A cewarsa, samfurin Apple ɗin zai "sake fasalin wayoyi masu irin wannan fasahar ta rufewa da buɗewa."
Alƙawurra 3 da ƴan takarar gwamnan ADC suka yi wa ƴan arewacin Najeriya
A ranar Laraba ne ƴan takarar gwamnoni na ADC daga jihohin Arewa maso yammacin Najeriya suka bayyana manufofinsu, yayin da aka fara buɗe kafar fara yaƙin neman zaben gwamnoni na 2027.
Barazana 10 da AI ke yi wa ɗan'adam
Ko a wannan makon ma sai dai babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da Haƙƙin Ɗan Adam, Volker Türk, ya yi gargaɗin cewa tasirin kirkirarriyar basira ta AI na iya zama "barazana ga wanzuwar bil'adama".
Jerin ƴantakarar gwamna na jam'iyyar APC a 2027
A wasu jihohin an kai ruwa rana kafin masu matsaya kan wanda zai tsaya wa jam'iyyar takara, musamman inda ake da ƴan takara masu tasiri da kuma manyan jiga-jigan APC a jihohin.
Abubuwan da suka kamata ku sani kan fara kamfe na gwamnoni a Najeriya
A ranar Larabar nan 9 ga Satumba 2026, ne Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta amince a fara yakin neman zaɓe a hukumance ga 'yan takarar gwamnoni da na majalisun jihohi gabanin zaɓukan 2027. Wannan na zuwa ne bisa jadawalin zaɓe da hukumar ta fitar.
Yadda dangantakar Birtaniya da Isra'ila ta yi mummunan tsami
Martanin da Isra'ila ta mayar ga matakin da gwamnatin Birtaniya ta ɗauka na haramta ciniki da matsugunan Isra'ila a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye ya tabbatar da muhimmancin wannan lokacin.
IAEA ta tura batun nukiliyar Iran gaban Kwamitin Tsaro na MDD
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Laraba 09/09/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 11 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 10 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 10 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 10 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Yaushe Afirka za ta sake samun Ballon d'Or?
An zabi Sadio Mane da Achraf Hakimi a matsayin waɗanda za su yi takarar kyautar Ballon d'Or ta wannan shekarar - amma yaushe ne wani ɗan Afirka zai lashe kyautar da ta fi kowacce shahara a fagen ƙwallon kafa a karon farko tun shekarar 1995?
Fitattun ƴanƙwallo da za su iya lashe kyautar Ballon d'Or ta 2026
Bikin na bana na da muhimmanci saboda zai cika shekara 70 tun lokacin da aka ƙirƙiro kyautar a shekarar 1956.
Man Utd na harin Hall, Atletico ba ta son sayar wa City Baena
Lewis Hall na iya barin Newcastle United duk da cewa ya amince da sabon kwantiragi, yayin da Yasin Ayari ya kusa kulla yarjejeniya da Brighton, amma Kaoru Mitoma na shirin tafiya, ita kuwa Chelsea za ta koma zawarcin Manu Kone a kokarin samun dan wasan tsakiya.
Liverpool da United na son Thiaw, Chelsea za ta taya Scott
Liverpool da Manchester United na sa ido kan Malick Thiaw, Chelsea na shirin gabatar da tayi domin sayen ɗan wasan tsakiyar Ingila na Bournemouth, Alex Scott, yayin da James Rodriguez ke tattaunawar komawa Serie B.
Wace ƙungiya ce za ta lashe gasar Champions League ta bana?
Gasar Champions League ta dawo - wa zai lashe wannan shahararren kofin a birnin Madrid a ranar 5 ga watan Yunin shekara mai zuwa?
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda matashi ya yanki yatsansa don kai wa 'boka' kan miliyan 80 a Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce bincikenta ya gano cewa matashin ya aikata hakan ne bayan an yi masa alƙawarin samun ɗimbin kuɗi, amma daga bisani ya ce bai samu kuɗin da aka yi masa alƙawari ba.
Dabbobi 10 mafiya haɗari a duniya
Wace dabba ce ke haddasa mutuwar mutane mafi yawa a kowace shekara? Idan ka yi tunanin zaki ne, to ka yi kuskure.
Yadda ƴandaba suka hana Peter Obi shiga Makurdi a jihar Benue
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya fito ya bayyana cewa an hana shi shiga wasu al'ummomin da ya yi niyyar ziyarta a jihar Benue.
Jerin ƴantakarar gwamna na jam'iyyar NDC a Najeriya
Kamar sauran jam'iyyu ita ma jam'iyyar hamayya ta NDC ta fitar da jerin ƴan takarar da za su nemi goyon bayan mambobinta domin jagorantar jihohin ƙasar daban-daban.
Iran ta ce ta "ƙwace" jirgin ruwan Amurka mai sarrafa kansa
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya a ranar Talata 08/09/2026
Hanyoyi 10 na nuna hamayya a tsarin dimokraɗiyya
Hamayya na daga cikin muhimman ginshiƙan tsarin dimokraɗiyya, domin tana taimakawa wajen tabbatar da cewa masu mulki suna aiki cikin gaskiya da riƙon amana.
Yadda bidiyo ya fallasa mutumin da ake zargi da hare-haren 9/11 kan Amurka
Bidiyon da sauran shaidun da FBI ta kasa rabawa sun lalata musantawar Omar al-Bayoumi na tsawon shekaru 25.
Yaya shugabar ƙasar Tanzaniya Samia Suluhu za ta yi takaba?
Babban ƙalubalen da Shugaba Samia ke fuskanta ya shafi yadda za ta taƙaita al'amuran rayuwarta da suka shafi hulɗa da jama'a da zirga-zirga kamar yadda ƙa'idojin idda suka tanada.
'Yadda nake sana'ar ɗaukar cikin wasu don haifa musu ƴaƴa'
Sana'ar Fidelia ita ce dakon juna-biyu. Ta haifa wa wasu mutane ƴan-uku a kwanakin baya, yanzu kuma tana shirin sake ɗaukar wani cikin.
Me ya sa Dangote zai sayar da hannun jarin matatarsa, kuma ta yaya hakan zai shafe ku?
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya sanar da cewa cikin kwanaki masu zuwa zai fara sayar da hannun jari a matatar man fetur ɗinsa.
Waɗanne saƙonni APC ke son aikawa a tarukan da take yi a jihohi?
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fara gangamin siyasa gabanin babban zaɓen 2027, inda ta gudanar da wani babban taro a Kano, wanda ya samu halartar manyan ƴan jam'iyyar daga ciki da wajen jihar.
Abin da BBC ta gano kan yarjejeniyar nukiliya tsakanin Saudiyya da Amurka
BBC Persian ta samu kwafin yarjejeniyar nukiliya tsakanin Amurka da Saudiyya da aka sanya wa hannu a watan Yuli, kuma yarjejeniyar ba ta ƙunshi wani sharadi da ke tilasta wa Saudiyya ta amince da Isra'ila domin samun shirinta na nukiliya ba.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































